Monday, November 23
Shadow

An yiwa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Ihun Bama yi bayan da ya fito kan titi yana bayar da hannu

Rahotanni sun bayyana cewa, An yiwa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Ihun Bama yi bayan da ya fito kan titin Dangi yake bayar da hannu.

A wani Bidiyon da ya karade kafafen sada zumunta an ga Gwamna Abba yana bayar da hannu inda mutane ke ce masa bama yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An taba gayyata ta kasar Amurka a watan Janairu lokacin ana sanyi, ni kuma bana son sanyi, sai na gayawa Allah cewa a canja yanayin zuwa zafi, sai Allah ya ya aka fara zafi>>Inji Fasto Adeboye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *