
Wannan wani malamin Islamiya ne a kasar Afghanistan Ahlussunah wanda yake koyawa dalibansa Tafiyar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a aikace.
Bidiyon sa ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.
Da yawan malaman Darika dana shi’a sun ce basu amince da wannan ba dan Hadisai ba haka suka ruwaito Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na tafiya ba.