Thursday, December 26
Shadow

Tonon Silili, Kalli Hotuna: An Bayyana ‘yan matan kakakin majalisar tarayya, Godswill Akpabio har su 5

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni sun bayyana cewa, kakakin majalisar tarayya, Godswill Akpabio wanda shine mutum mafi matsayi na 3 a Najeriya yana da tarin ‘yan mata da yawa.

Kafar GistLover ce ta yi wannan tonon Silili inda ta wallafa hotunan ‘yan matan da ake zargin na kakakin majalisar ne.

Daga cikin ‘yan matan da ake zargin Godswill Akpabio da yin lalata dasu hadda shahararriyar me girkinnan ta Najeriya, Watau Hilda Bachi da Nancu Isime da Dakore Egbuson-Akande da dai sauransu.

Saidai Tuni daya daga cikin matan da aka ce ‘yan matan kakakin majalisar ce, watau Dakore Egbuson-Akande ta maka kafar ta Gistlover a kotu inda tace an ci mata zarafi.

Karanta Wannan  Ji abinda 'yan Bindiga suka yi a Minna babban birnin jihar Naija da ya tayar da hankula

A bangare guda kuma,kakakin majalisar,Sanata Godswill Akpabio ya bayyana hakuri ga Sanata Natasha Akpoti wadda ta fito daga jihar Kogi kan maganar da ya mata ta cewa ta daina magana da ihu kamar suna gidan rawa a majalisar.

Sannan ya karyata zargin da ake masa cewa yana da mata da yawa, yace a ala’darsu, mace daya ce ake aure kuma matarsa daya ce kuma kyakkyawace.

Karanta Wannan  Ba gudu ba ja da baya akan maganar cire tallafin man fetur dana dala

Ya kara da cewa kuma ta isheshi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *