Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa,an saka dokar hana zirga-zirga a jihar ta tsawon awanni 24 biyo bayan rikice-rikicen da suka barke a jihar bayan zàngà-zàngà.
Wasu masu zanga-zangar dai sun farwa ma’aikatun gwamnati da hari wanda hakan ya jawo hatsaniya a jihar.