Friday, July 17
Shadow

An saka dokar hana hana zirga-zirga a jihar Kaduna

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa,an saka dokar hana zirga-zirga a jihar ta tsawon awanni 24 biyo bayan rikice-rikicen da suka barke a jihar bayan zàngà-zàngà.

Wasu masu zanga-zangar dai sun farwa ma’aikatun gwamnati da hari wanda hakan ya jawo hatsaniya a jihar.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wani Muhimmin abu zai faru nan da ranar Juma'a a siyasar Kano da Najeriya baki daya, Ji karin bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *