Tuesday, April 29
Shadow

Kalli hotunan ‘yar shekaru 74 wadda sai ka rantse da Allah shekararta 17

Wannan matar me suna Vera Wang, ‘yar shekaru 74 ta dauki hankula a wadannan hotunan.

Da yawa dai na mamakin kyan jikinta inda kai kace bata ma kai shekaru 20 ba a Duniya.

Ta saka hotunanta a shafinta na sada zumunta wanda ya dauki hankulan mutane.

Matar dai shahararriyar me tallar kayace.

Karanta Wannan  "Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake" inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *