Thursday, July 18
Shadow

Kalli Hoton gawar Wata mata me ciki da aka gani tsirara kwance akan titi

An ga gawar wata mata me ciki kwance tsirara akan titi wanda lamarin ya tayarwa da mutane hankali.

An ga gawarne a titin Amaraku-Umudim dake karamar hukumar Isiala-Mbano ta jihar Imo.

Saidai ba’a kai ga tantance menene sanadiyyar mutuwar matar ba.

Karanta Wannan  A cikin shekara daya da muka yi muna mulki, mun yi maganin Boko Haram>>Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *