Friday, December 5
Shadow

Karya ake mana bamu ce zamu yi zanga-zanga akan kara kudin man fetur ba>>Kungiyar Daliban Najeriya

Kungiyar Daliban Najeriya, NANs ta fito ta karyata labaran dake yawo cewa wai zasu yi gagarumar zanga-zanga akan karin kudin man fetur da aka yi.

Kungiyar ta bakin kakakin majalisarta Afeez Akinteye ta bayyana cewa, karya ake mata bata fitar da maganar yin zanga-zanga ba.

Kungiyar tace tana bada shawarar a warware wannan matsala ta ruwan sanyi

Karanta Wannan  Da Gwamnan Bauchi ya mike tsaye yace zai mare ni, na duba naga ko warewa muka yi bai iya dukana shiyasa nima na mike tsaye na nuna mai tsawona>>Inji Ministan Harkokin kasashen Waje Yusuf Tuggar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *