Friday, December 5
Shadow

Babu Wani Sulhu Da Za Mu Yi Da ‘Ýan Biñdiga, Inji Gwamnatin Zamfara

Babu Wani Sulhu Da Za Mu Yi Da ‘Ýan Biñdiga, Inji Gwamnatin Zamfara.

Gwamnatin ta Zamfara ta kuma karyata takardar dake dauke da wasu makuden kudade da aka ce ta ware domin yin sulhu da ‘yan ta’àďďañ.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Wannan an ce shine sojan da ya kashe ƙasurgumin ɗan bindigar nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran ɗan bindigar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *