Wannan hotunan wata katuwar doyace da aka noma a Jos Jihar Filato.
Ta baiwa mutane mamaki sosai.
Inda wasu suka so su sayi doyar amma saboda tsadarta suka kasa.