Saturday, June 27
Shadow

Kalli Hotuna: Yanda aka kama wata mata sanye da Hijabi tana satar kaya tana boyewa a cikin al’aurarta

Wata mata sanye da Hijabi ta dauki hankula bayan da aka ganta ta saci kaya a wano shago.

Me shagon ya tareta inda yace ta fito da kayan data satar masa.

Da ta ga ba sarki sai Allah sai ta bude kafafunta kayan da ta saya suka fado.

An wallafa bidiyon faruwar lamarin a manhajar Tiktok.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya godewa Majalisar Tarayya saboda amincewa da dakatar da Gwamnan Rivers da suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *