Thursday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda kananan yaran da Gwamnatin Tinubu ta kama saboda sun yi zanga-zangar yunwa ta barsu da yunwa suke rububin biskit a cikin kotu

{“remix_data”:[],”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Kananan yara 32 ne dai gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta gabatar a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja bisa zargin yunkurin kifar da gwamnatinsa ta hanyar yi masa zanga-zanga.

Yaran dai an gansu cikin dauda da yunwa da rashin lafiya wanda hakan ya jawowa gwamnatin Tinubun Allah wadai.

A wasu bidiyon an ga yaran suna kuka.

Inda a wasu kuma aka gansu suna warwar biskit saboda tsananin yunwa.

Karanta Wannan  Najeriya ta zo ta 5 a Duniya wajan yawan masu amfani da kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *