Thursday, December 26
Shadow

Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yace cikin yaran da gwamnatin Tinubu ta kai kotu jiya akwai ‘yan Kano kuma zai dawo dasu gida

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa an jawo hankalinsa game da kananan yaran da gwamnatin tarayya ta gurfanar a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja bisa zargin yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu ta hanyar zanga-zanga.

Gwamnan a sanarwar da ya fitar ta kafar X, ya bayyana cewa, ya baiwa kwakishinan Shari’a umarnin gaggauta yin abinda ya dace kan lamarin.

Ya karkare da cewa insha Allahu zai dawo dasu gida Kano.

Karanta Wannan  Maza ku daina neman kara girman mazakutarku, Ka zama Gwani wajan gamsarda mace shi ake bukata ba girman mazakuta ba>>Inji Fasto Sam Adeyemi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *