Saturday, May 17
Shadow

Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka

Rahotanni daga kasar Amurka na cewa Donald Trump ne ya lashe zaben shugaban kasar a karo na 2 inda ya doke abokiyar takararsa Kamala Harris.

Tuni dai ya bayyana cewa dama an gaya masa ba a banza Allah ya tsallakar dashi daga yunkirin kisan da aka so yi masa ba.

Shuwagabannin kasashe irin na faransa, Israela, Firaministan Ingila tuni suka taya Donald Trump murnar lashe zaben.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan Siyasar APC ya sha Ihun bama so sannan aka koreshi a jihar Katsina bayan da ya je yakin neman Zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *