Rahotanni daga kasar Amurka na cewa Donald Trump ne ya lashe zaben shugaban kasar a karo na 2 inda ya doke abokiyar takararsa Kamala Harris.
Tuni dai ya bayyana cewa dama an gaya masa ba a banza Allah ya tsallakar dashi daga yunkirin kisan da aka so yi masa ba.
Shuwagabannin kasashe irin na faransa, Israela, Firaministan Ingila tuni suka taya Donald Trump murnar lashe zaben.