Monday, December 9
Shadow

Da Duminsa: Shugaban Sojojin Najeriya ya mutu

Kakakin shugaban kasa,Bayo Onanuga ya tabbatar da mutuwar shugaban sojojin kasa na Najeriya, Lt. General Taoreed Abiodun Lagbaja.

Shugaban kasar ya bayyana cewa cikin takaici da alhini yana sanar da mutuwar shugaban sojojin kasa na Najeriya, Lt. General Taoreed Abiodun Lagbaja.

Ya mutu ne yana da shekaru 56.

Sanarwar tace ya mutu ne a daren ranar Talata a Legas bayan wata rashin lafiya.

An haifeshi a shekarar February 28, 1968 kuma shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nadashi Shugaban sojojin Najeriya ranar June 19, 2023.

Karanta Wannan  Me dokar Bacci:Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya yawa karamar yarinya me shekaru 16 fyàdè a cikin ofishin 'yansandan, Bidiyon ya nunshi yana tsaka da aikata laifin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *