Friday, December 5
Shadow

Hotuna: Wakilan hukumar zaben Najeriya, INEC sun ze saka ido a zaben kasar Amurka

Wakilan Hukumar zaben Najeriya, INEC sun ke kasar Amurka dan saka ido akan zaben kasar daya wakana.

Al’adace ta INEC din taje kasashen da ake zabe dan saka ido hakanan kuma itama takan gayyato wakilan kasashen Duniya dan su zo su saka ido a zaben Najeriya.

Karanta Wannan  Shin da Gaske Sheikh Isa Ali Pantami ya koma jam'iyyar ADC? Ji bayani dalla-dalla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *