Thursday, September 17
Shadow

GANI YA KORI JI: Dai-dai ko gurguwar shawara: Wani mutum ne zai yi sabon gini shine ya tarar da shuri, a madadin ya rusa shi sai ya barshi ya zagaye wajen ya yi gininsa a haka

GANI YA KORI JI: Dai-dai ko gurguwar shawara: Wani mutum ne zai yi sabon gini shine ya tarar da shuri, a madadin ya rusa shi sai ya barshi ya zagaye wajen ya yi gininsa a haka.

A ganin ku hakan ya yi basira ko kuwa yin hakan da yayi gurguwar shawara ne?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Shaikh Alkali Zaria yana tsaka da wa'azi a Kano aka dauke wuta, yace ku haska Kano ne Kano ne, sannan ya saka wayarsa a Aljihu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *