November 10, 2024 by Auwal Abubakar Shugaba Tinubu Ya Isa Kasar Saudiyya Domin Sasanta Riķiçin Gabas Ta Tsakiya. Karanta Wannan YANZU-YANZU: Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya nemi Gwamnatin tarayya ta bashi dama zai iya kawo ƙárshéɲ rikíciɲ Fulani a Nájeríya wanda shine ya jawò matsalar gárkúwa da mutane a ƙasar