Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda tsageran IPòB suka tarwatsa wani shingen sojoji a Umahia jihar Abia

Tsageran IPOB dake son kafa kasar Biafra sun tarwatsa wani shingen sojoji dake kan titin Umuokpara – Onuimo.

https://twitter.com/kepukepunews/status/1856631618468766129?t=pKTYJCNAho4pEg4Ba6tcMA&s=19

An gansu suna harbi a iska da ture duk wani shinge da sojojin suka saka a wajan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Yanda Sakataren jam'iyyar APC na jihar Gombe ya tashi a gaban Farfesa Isa Ali Pantami yace duk 'yan jam'iyyar APC na jihar haushin Pantami suke ji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *