Dan Majalisar Tarayya Daga Kano, Honarabul Aliyu Madakin Gini Kenan Da Makuden Kudaden Da Ya Rabawa Al’ummar Mazabarsa.
Bayan bayyanar hoton a kafafen sada zumunta, da yawa sun ce karyane ba kudin gaskene bane musamman mutane daga kudancin Najeriya.
Saidai sun yi shiru bayan da suka ga Bidiyon yanda aka yi lamarin.