Wednesday, September 30
Shadow

‘Yan Legas da yawa sun rikice suna cewa ba zasu zabi dan takarar Gwamna Abdulaziz Olajide Jandor ba bayan da ya yi yakin neman zabe da larabci

Dan takarar Gwamnan jihar Legas, Abdulaziz Olajide wanda aka fi sani da Jandor ya rubuta Qulillaahumma Maalikal Mulki Tu’til Mulka Man tashaaa’u wa tanzi’ul mulka mimman tashaaa’u, wa tu’izzu man tashaaa’u wa tuzillu man tashaaa’u; biyadikal khayru; innaka ‘alaa kulli shai’in Qadeer.

Inda yayi yakin neman zabe da ita.

Saidai hakan ya jawo cece-kuce sosai inda ‘yan Lagos da yawa suka ce saboda me zai rika musu Larabci? Ya musu Yarbanci mana.

Da yawa dai sun ce ba zasu zabeshi ba saboda hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu zaka kai labari a ranar Qiyama>>Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano Raddi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *