Sha’awar Namiji na da saukin ganewa, saboda abu kadanne yake tayar da sha’awar yawancin maza.
Wani gashin mace zai gani ya tayar masa da sha’awa, wani lalle zai gani, wani kafar mace ko hannunta zai gani ya tayar masa da sha’awa, kai wani ma fuskarta kawai ko lebenta zai gani sha’awarsa ta tashi.
Wani kuma da ya ga shacin nonon mace shikenan sha’awarsa ta tashi.
Hanya mafi sauki ta gane sha’awar namiji ta tashi itace za’a ga azzakarinsa ya mike.
Wani kuma idanunsa zasu yi ja, muryarsa zata kankance.