Sunday, August 30
Shadow

Hotuna: Jami’an tsaro sun kashe masu garkuwa da mutane 3 a Kaduna

Jami’an tsaro sun kashe masu garkuwa da mutane 3 a karamar hukumar Kauru dake jihar.

Jami’an tsaron sun kai samamene ranar Talata inda suka tashi wata maboyar masu garkuwa da mutanen.

Sun kuma jikkata wasu daga cikin bata garin inda suka tsere da raunuka a jikinsu.

An kubutar da mutane 25 da suka yi garkuwa dasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bazan ci Amana ba, kuma ba zan bi Butulu ba, Na ajiye aiki na koma bangaren Kwankwaso>>Inji me baiwa a Gwamnan Kano shawara kan harkar siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *