Thursday, December 26
Shadow

Kalli Hotunan jirgi marar matuki da B0K0 Hàràm suka kaiwa sojoji hari dashi a jihar Borno

A dazu ne muka samu labarin yanda sojojin Najaria suka gamu da harin Kungiyar B0k0 Hàràm wanda ta kai musu da jirgi marar matuki.

Wadannan hotunan jirgin da aka kai harin dashine.

Harin dai ya lalata motar sojoji daya.

Karanta Wannan  SUBHANALLAH: ‘Yan Biñďiga Sun Yi Garkuwa Da Uban Kasar Sakajiki, Alhaji Suleman Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *