Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Shuwagabannin kananan hukumomi a jihar Jigawa ke rokon Gwamnan jihar bayan ya kulle musu asusun bankunansu

Rahotanni daga jihar Jigawa na cewa, Gwamnan jihar ya kulle asusun kananan hukumomin jihar har na tsawon watanni 3 bayan da ya gano suna Almubazzaranci da dukiyar al’umma.

Gwamnan ya dauki wannan matakinne bayan gano cewa wasu daga cikin shuwagabannin kananan hukumomin na ware Naira Miliyan 70 dan yin Adashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Game da Bidiyon dake yawo cewa na halatta auren mutu'a ba gaskiya bane>>Inji Sheikh Aminu Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *