Saturday, January 4
Shadow

Za’a yiwa shugaban kasar Israel, Benjamin Netanyahu tiyata saboda cutar yoyon fitsari

Firaiministan kasar Israel, Benjamin Netanyahu na fama da cutar yoyon fitsari inda za’a yi masa tiyata a yau, Lahadi dan samun sauki.

Ofishinsa ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar.

Hakan na zuwane yayin da kasar ke ci gaba da yakar Kungiyar Hàmàs.

A baya dai dama an taba yi masa tiyatar Haniya.

Karanta Wannan  Sojojin Najariya sun ce sun kashe 'yan Bindiga 10,937 da kama guda 12,538 a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *