Tuesday, January 7
Shadow

Bidiyon yanda wata mata ta je kasar Saudiyya tana addu’ar neman miji ya dauki hankula

Wani Bidiyo na wata mata data je kasar Saudiyya tana neman mijin aure ya dauki hankula.

An ga matar tana rokon Allah ya basu mazaje na gari kuma ya musu maganin matan da basu son mazan su su kara aure.

https://twitter.com/abu_twinss/status/1873417995084853639?t=dCJ0iopYxyj4cI2IO7ZqgQ&s=19

Kalli Bidiyon anan

A cikin Bidiyon, An jita tana fadar cewa, Allah muna son Aure amma matan sun hana, Allah ka yi mana maganinsu.

Karanta Wannan  Sojoji sun mamaye garin Shinkafi saboda barazanar Bello Turji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *