December 31, 2024 by Auwal Abubakar Yanzu Mace Ba Allura Bace A Cikin Ruwa, Mangoro Ce Akan Faranti Sai Wadda Kake So, Cewar Ummi Ibrahim Me za ku ce? Karanta Wannan Saboda jin dadin Cire tallafin man fetur da Gwamnatin Tinubu ta yi da kakaba Haraji kala-kala akan 'yan kasa, bankin Duniya ya baiwa Najeriya bashin Dala Biliyan $1.5