Tuesday, January 7
Shadow

An ɗaura Aure daga kai goron tanbaya a unguwar Ibrahim Baƙo dake cikin garin Bauchi

A ranar talata aka ɗaura Auren Faruk Abubakar da Amaryarsa Fa’iza, bayan da Magabatan Faruk suka je neman izinin ɗansu zai fara nemar ‘yarsu nan take mahaifin yarinyar ya tara mutane aka ɗaura Aure.

Daga Humaid Alhaji Lawal

Karanta Wannan  Ya kamata Gwamnonin Arewa su canja matsaya akan kin amincewa da kudirin dokar Haraji da Shugaba Tinubu ya kawo,abu ne me kyau da zai karawa gwamnati hanyar kudaden shiga>>Inji Sanata Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *