Thursday, September 10
Shadow

GWANIN BAN SHA’AWA: An Aurar Da ‘Yan Mata Biyar ‘Yan Gida Daya A Ranar Daya

Iyalan Alhaji Maigari Geidam ne suka aurar da ‘ya’yan nasu a ranar Asabar din da ta gabata a garin Geidam dake jihar Yobe.

Amaren sune Fatima, Halima, Khadija, Hassana da kuma Binta, inda tuni kowaccen su an kai ta gidan mijinta.

Allah Ya ba su zaman lafiya.

Karanta Wannan  INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Mahaifin dan Bello ya rigamu gidan Gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *