Monday, May 19
Shadow

Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 100 dan ciyar da yara ‘yan Makaranta a shekarar 2025

Gwamnatin tarayya a cikin kasafin kudin shekarar 2025 ta ware Naira Biliyan 100 dan ciyar da yara ‘yan Makarantar Firamare.

Tsarin ciyarwar an fito dashi ne dan kawar da matsalar rashin samun abinci me gina jiki da yaran ke fama da ita da kuma karfafa ilimi da karfafa gwiwar manoma.

A kokarin inganta tsarin, Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, zata yi kokarin ganin an magance matsalolin shirin kama daga rashin biyan masu aikin da manoma da rashin baiwa daliban abinci me kyau.

Karanta Wannan  Shugaban Hukumar Alhazai (NAHCON) Farfesa Abdullahi Saleh Usman Pakistan tare da rakiyar wasu daga cikin manyan jami’an hukumar, sun sauƙa a filin jirgin sama na Port Harcourt domin shirin tashin jirgin farko na Alhazan bana da za a yi gobe a Owerri, fadar gwamnatin jihar Imo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *