An saki DCP Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a gidan yari.
An saki Abba Kyari na tsawon sati biyu daga gidan yarin kuje dan ya sami yayi jana’aizar Mahaifiyarsa data rasu.
Kakakin gidan gyara hali na Abuja, NCoS, Adamu Duza ya tabbatar da sakin Abba Kyari.