Saturday, April 18
Shadow

Gwamnin ban tausai:Ji yanda mutane suka nutse a ruwa yayin da suka shiga kwale-kwale dan tserewa harin ‘yan Bin-di-ga a jihar Naina

Mutane aun nutse a ruwa yayin da suka shiga jirgin ruwa dan tserewa harin ‘yan Bindiga a garin Gurmana dake karamar hukumar Shirori jihar Naija.

Yawanci idan maharan suka kai hari, mutane kan tsere zuwa wani tsibiri har sai kura ta lafa kamin su koma gidajensu.

Mutanen daai sun tserene ranar Laraba.

Saidai ranar Alhamis, yayin da suke dawowa daga kan tsibirin da suka samu mafaka, mutane 4 sun mutu, bayan da jirgin ruwan da suke ciki yayi hadari.

Karanta Wannan  Wai Me ya farune: Yaya aka yi, Ban ji an kama kowa ba, Ban ji an kira sunan kowa ba, Tattaunawa aka yi, ko kuwa kawai dawowa gida suka yi? Dan Sarkin Kano, Adam Lamido Sanusi ya tambaya kan Daliban jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *