Friday, January 10
Shadow

Kotu ta bayar da belin Mahadi Shehu kan Milyan uku

Wata babbar kotun jihar Kaduna ta bayar da belin mai fafutuka Mahdi Shehu kan kudi Naira miliyan uku da kuma mutane biyu da za su tsaya masa a kan wannan kudi.

Kotun ta ce wadanda za su tsaya wa dole ne su zama sanannun malamai a Nageriya.

Sannan ta kwace fasfonsa kuma tace dolene sai ya rika zuwa wajan jami’an tsaro duk wata ana ganinsa, kuma duk idan ya zama dole sai yayi tafiya, ya sanar da kotun.

Kotun tace ta amince ta bayar da belinsa ne saboda a yanzu ba’a tabbatar da laifin daya aikata ba.

Karanta Wannan  Hotuna da Bidiyo: Kalli Yanda 'yan Cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *