Friday, December 5
Shadow

Bidiyo da hotunan wata kyakkyawar matashiya na tafiya tsìràrà a garin Jos ya dauki hankula, wasu na cewa kwaya ta sha wasu kuma sunce sihiri aka mata

Bidiyon wata matashiya da aka gani tana tafiya tsirara a garin Jos na jihar Filato ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

An ganta ne a Rayfield kuma wasu sunce sihiri aka mata inda wasu sukace kwaya tasha, amma dai Allah ne kadai yasan dalilin wannan hauka nata.

Karanta Wannan  Mun Baka Wata 6 idan baka tabuka abin azo a gani ba, zamu sa a tsigeka>>Majalisar Tarayya ta gayawa Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *