Girgizar kasa me maki 3.7 ta auku a jihar California ta kasar Amurka yayin da jihar ke kan fama da matsalar mahaukaciyar gobara data kone gidaje sama da dubu 10.
Girgizar kasar ta farun da safiyar ranar Juma’a a San Francisco Bay kuma sama da mutane dubu biyar sun ce sun ji wannan girgizar kasa.
Girgizar ta farune a garin dake da nisan mil 350 da garin Loas Angeles.
A kalla mutane 16 ne hukumomi suka tabbatar sun mutu gobarar Los Angeles.
[…] A baya dai, hutudole ya kawo muku cewa ana tsaka da fama da wannan gobara kuma sai ga girgizar kasa a jihar ta C… […]