May 25, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Kannywood Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data haskaka inda ta je jawon shakatawa a kasar waje: Karanta Wannan Kalli Bidiyon Rahama Sadau da ya jawo cece-kuce, wasu na tambayar 'Ke Musulmace?'