Friday, December 5
Shadow

Ba zan bar Jam’iyyar APC ba>>El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, ba zai bar Jam’iyyar APC ba.

El-Rufai ya bayyana hakane a wata ganawa da yayi da ‘yan Jarida ranar Talata a Abuja wajan taron karfafa Dimokradiyya a Najeriya.

Yace ba zai bar Jam’iyyar APC ba.

An tambayeshi to me yasa yake sukar Jam’iyyar APC din sai yace ai yana so su gyara ne kuma yana tsammanin zasu gyara din.

Daga nan ya wuce abinsa.

Karanta Wannan  Mun daina fargabar da muke yi akan Muslim-Muslim saboda Gwamnatin Tinubu ta mana Adalci>>Inji Kungiyar Kiristanci ta CAN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *