Saturday, October 24
Shadow

El-Rufai na son kifar da Gwamnatin mu>>Inji Gwamnatin Tarayya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Gwamnatin tarayya ta yi martani akan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai inda tace a baya yana tare da ita amma yanzu yana son kifar da gwamnatin.

Hakan na zuwane bayan da Tsohon Gwamnan yayi tsokaci akan gwamnatin Tinubu inda yace Jam’iyyar APC ta kaucewa tubalin da aka dasata akai na shugabanci me kyau.

Me baiwa shugaban kasa shawara na musamman akan sadarwa, Daniel Bwala ya mayar da martanin ta shafinsa na kafar X inda yace da El-Rufai na cikin gwamnatin ana damawa dashi da ba zai fadi hakan ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu zaka kai labari a ranar Qiyama>>Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano Raddi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *