Friday, December 5
Shadow

A karin farko a Tarihinta, Kasar Uzbekistan ta zo gasar cin kofin Duniya, domin Murna, An baiwa kowace dan kwallon kasar kyautar mota

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Kasar Uzbekistan sun je gasar cin kofin Duniya a karin farko a tarihinsu.

Duka ‘yan wasan kasar an basu kyautar motoci bayan sun yi nasara akan kasar Qatar a wasan karshe da suka buga.

Gidan Uzbekistan aka je kuma sune suka ci Qatar Kwallaye 3-0.

Bayan kammala wasan, an kawo motocin BYD guda 40 inda aka baiwa kowane dan kwallon kasar makullin sabuwar mota.

Karanta Wannan  Matan mu na lalata da fararen hula saboda an kaimu daji yin yaki da 'yan bîndîgá an manta damu>>Sojojin Najeriya suka koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *