Friday, September 4
Shadow

A karin farko tun bayan da aka bayyana cewa bashi da kafiya, Ado Gwanja ya fito yayi magana

Rahotanni sun yadu cewa, Tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja Bashi da Lafiya.

Inda wasu rahotannin ke cewa, ko tafiya baya iya yi.

A dazu ne Gfresh Al-amin yace zai je Har gida ya gaishe da Ado Gwanja.

A yanzu kuma Ado Gwanja ya wallafa hoto a shafinsa na Instagram inda yake godiya ga Allah.

Karanta Wannan  ASUU ta ƙi amincewa da sauya sunan jami’ar Maiduguri da Tinubu ya yi don karrama Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *