Friday, September 25
Shadow

Kuma Dai: Kabir2pac ya sake haduwa da wadda bata iya Hausa ba shi kuma ba Turanci

An kuma.

Kabir2pac dake zubawa kansa gawayi ya sake haduwa da wadda bata jin Hausa, Shi kuma baya jin Turanci a TiktokLive dinsa.

Akwai wani dake masa fassara a gefe, da ta yi wani Turanci da yafi karfinsa, Sai me fassarar yacewa Kabir2pac, Tashi mu ware

Karanta Wannan  Cocin Katolika tace yanzu ta amince 'yan Lùwàdì zasu iya zama limamai a cikin cocin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *