Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kwankwaso ya samu tarba me kyau a jihar Rivers bayan Sallar Juma’a a yau

Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi Sallar Juma’a yau a Jihar Rivers.

Kuma daruruwan mutanene suka taru inda suka nuna murna da ganinsa.

Karanta Wannan  Kungiyar B0k0 Hârăm sun kai hari a sansanin sojojin Najaria dake Borno da jirgi marar matuki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *