Thursday, January 15
Shadow

A karshe dai 442 Ya baiwa baturiya da suke tare kalmar Shahada

Tauraron mawaki, 442 ya baiwa Baturiya da suke waka tare kalmar Shahada.

A wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa an ganshi yana fadar kalmar shahada baturiyar na maimaitawa.

A baya dai 442 ya bayyana cewa baturiyar na son karbar Kalmar shahada inda lamarin yaso ya kawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Yayin da Hilda Baci ta kafa tarihi wajan girka abinci, 'yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi kiwa tace tana son maza 100 su aikata alfasha da ita a rana daya dan ta shiga tarihin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *