Monday, April 6
Shadow

A lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan an min tayin Naira Miliyan 80 in tallatashi amma naki yadda>>Inji Ali Jita

Tauraron Mawakin Arewa, Ali Jita ya bayyana cewa, a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, an masa tayin Naira Miliyan 80 ya tallata shugaban kasar amma yaki amincewa.

Ya bayyana hakane a hirarsa da Fati Muhammad inda yace Har Ali Nuhu ya kira amma dai haka suka bar abin ya shiririce.

Karanta Wannan  A Yanzu Haka Za A Iya Biyan Naira Dubu Talatin A Matsayin Sadaki, Inji Limamin Masallacin Albabello Dake Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *