Friday, December 5
Shadow

A yau ne ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je Kano da yin gaisuwar Aminu Dantata

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, a yau, Juma’a ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je jihar Kano da yiwa oalan Aminu Dantata da sauran Al’ummar jihar gaisuwa.

A ranar 28 ga watan Yuni ne dai Aminu Dantata ya rigamu gidan gaskiya inda aka binneshi a Madina kusa da kabarin matarsa

A lokacin da Dantata ya rasu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya Najeriya amma ya aika wakilai da suka halarci ta’aziyyar Dantata.

Karanta Wannan  Bani ba hadakar Jam'iyyar ADC, takarar shugaban kasa ma zan tsaya>>Inji Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *