Friday, December 12
Shadow

ADC TA RIKICI A KEBBI: Shugabanin Jam’iyar ADC A Jihar Kebbi Sun Dakatar Da Ciyaman Engr. Sufiyanu Bala Da Mataimakinsa Junaidu Muhd Da Kuma Sakataren Jam’iyyar Hauwa’u Muhammad

ADC TA RIKICI A KEBBI: Shugabanin Jam’iyar ADC A Jihar Kebbi Sun Dakatar Da Ciyaman Engr. Sufiyanu Bala Da Mataimakinsa Junaidu Muhd Da Kuma Sakataren Jam’iyyar Hauwa’u Muhammad

A sanarwar da suka fitar ga manema labarai, Shugabannin su sha bakwai dukkansu sun aminta da dakatarwa a bisa zaŕge-zargen da suka gabatar.

Karanta Wannan  Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu kenan jim kaɗan bayan saukarsa filin jirgin sama na Umaru Musa 'yar Adua da ke birnin Katsina yau Juma'a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *