Friday, November 13
Shadow

Addini ya hanaku amfani da matan ku ta Duburane amma bai hanaku sha ba>>Inji Miss Zarah

Matashiya Miss Zarah ta bayyana cewa, Addini ya hana maza yin amfani da matansu ta Dùbùrq ne amma bai hanasu sha ba.

Ta bayyana hakane a TiktokLive da take yi.

Lamarin dai ya dauki hankula inda akai ta Allah wadai da ita.

Karanta Wannan  Wani Dan Jarida yace Babu kwarewa a yanda ma'aikaciyar BBCHausa, Madina Maishanu ta yi hira da Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *