Wednesday, August 5
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Ya’yan Tsohon Gwamnan Kano, Ganduje na shan yabo saboda yanda suka duka har kasa suka gaishe da babansu da abokansa

Wani Bidiyo na yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga ‘ya’yan tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun durkusa har kasa suka gaishe shi shi da abokansa suna zaune.

Da yawa sun yaba da lamarin da fadar cewa lallai yawa ‘ya’yan nasa tarbiyya me kyau.

Karanta Wannan  Yansanda Sun Cafke Jami’insu Da Ya yi Barazanar Ramuwar Gayya Kan Kìsàn Mafarauta a Edo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *